'Yancin Addini a Afghanistan

'Yancin Addini a Afghanistan
freedom of religion by country (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara 'Yancin addini da religion in Afghanistan (en) Fassara
Ƙasa Afghanistan

('Yancin addini a Afghanistan) ya canza a lokacin Jamhuriyar Musulunci da aka kafa a shekara ta (2002) bayan mamayewar da Amurka ta yi wanda ya raba tsohuwar gwamnatin Taliban.

'Yancin addini ya sake canzawa bayan da Taliban suka karbe iko a watan Agustan 2021.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search